Module 1-Molecules

Hausa Language English Language

MAKUNSHIN WANZUWA

Makunshi wanzuwa shi ne nauyi da wani abu yake dashi. Duk wani abu daya kasance yana da nauyi, kuma yana dauke da wuri. Duk abubuwa suna da alaka da makunshi wanzuwa. Yanayi Ko Halin

 

Kankanen Abu (Al-zarra)

Mafi kankantan al-zarra shi ne mafi kankantan wani abu da zai iya rayuwa shi kadai, tare da lura ko kiyaye hali na asalin na wannan abun. Al-zarra shine mafi karanci wani abu da zai iya shiga wani nau’i na kimiyya. .

CONCEPT OF MATTER

The term Matter applies to anything that has mass and can occupy space. All substances are made up of matter. All matter is acted upon by a force called gravity. On the earth, matter is attracted by gravity towards the centre of the earth.

A Molecule

A molecule is the smallest particle of a substance which can have a separate existence, whilst still keeping the properties of that substance. A molecule is the smallest particle of a substance which can have a separate existence and still retain the properties of that substance.

 

 

Web-based Physics Lessons in Hausa

Powered by Samterch IT Solutions